Labaria kannywood

Kalli Rayuwar Da Adam A Zango Yayi A Yola Bayan kai Ziyarar Dayayi

Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa na kannywood wato Adam .a. zango ya tafi birnin Yola inda ya sake wallafa wani Bidiyo wanda suke Nuna irin yadda sukaji dadin ziyarar.

Indayake tareda wasu manyan abokansa suna faman nishadi da dariya. Yaxzu dai jarumin ya dawo gidansa cikin koshin lafiya.

Ga Videon nan 👇👇👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button