Labaria kannywood

Kalli Sabon Video Jaruma Maryam Da Shamsu Dan Iya Ya Matukar Dauki Hankali Jama’a

Babban jaruma kannywood Maryam Yahaya ta wallafa wani Bidiyon a shafinta na tiktok da Instagram tareda Shamsu Dan Iya suna rera wakar mai suna ” Mariya” wanda tsohuwar wakarce da Maryam Yahaya tayi tareda jarumin Umar M Shareef.

Saidai bayyanar wannan video ya sanya masoyan cikin rudani inda mutane da dama

suke tunanin ko soyoyya ta kallu ne Tsakasin jaruma guda biyu wanda su basu bayyana ba.

Ga cikakken bidiyon nan..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button