Labaria kannywood

Kalli video Yadda Jarumin Adam A Zango Yake koyawa ‘Yarsa Waka

Kalla Video Yadda Jarumi Adam A Zango Yake koyawa ‘ Yarsa Rawar Da Waka!! Kalla Yadda Ko Sanin Adam A Zango Gwani Ne Wajen Rawar Da Waka.

Adam A Zango Ya Wallafa Bidiyon Ne Shafinsa na Tiktok yana koyawa ‘Yarsa Rawar Da Waka.

Anga Jarumin Tareda Wata Jaruman Amal Umar Sun Hau Wata Waka Wacce Wakar Yakubu Muhammad Ce,  Suna Rawa Tareda Nishadi a Tattare Dasu.

Ga Video nan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button