Labaria kannywood

Kalli Videon Dalilin Da Yasa Adam A Zango Baije Bikin Ummi Rahab Ba

Shin meyin dalilin da yasa Adam Zango bai halarci wajan bikin ummi rahab da angonta

Lilin Baba a matsayinsa na uban Amarya.

Kamar yadda manyan jaruman Kannywood suka halarci wajan bikinta kama su Sarkin Ali Nuhu, Maishadda, Ado Gwanja, Umar M

Shareef dai sauransu.

Sai dai wasu suna fadin meyasa jarumin Adam a zango bai taya ummi rahab murna

aurenta ba, duk da cewar shine uban gidanta a Masana’antar Kannywood kafin suzo su samu matsalar tsakaninsu.

Adam a zango Ya hada mata wani shirin mai suna Farin wata sha kallon daga baya kuma saka samu matsalar ya cireta daga ci.

Bayan cireta sai mawaki Lilin Baba ya kirata tayi mashi aikin shirin WUFF wanda dag

nan su fara soyoyya ta kasance kuma har an Daura auren sai dai kadan baaga wulikawar jarumin Adam a zango a wurin shagalin bikin

ba ko kadan.

Bude bidiyon nan domin Cikaken Labarin.👇👇👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button