Labaria kannywood

Kalli videon Yadda Jamila Nagudu Ta Rungumi Wani Saurayi Ya Janyo Mata Zagi

Jaruma kannywood Jamila Nagudu ta fitar da wani sabon faifan bidiyo a dandalinta na sada zumunta inda take rungume da wani saurayi da mutane suka yi mata mummunar fahimta da cin mutunci.

Ya zuwa yanzu dai Jamila Nagudu ba ta fito ta ce komai ba game da wannan faifan bidiyo domin wannan saurayin da take runguma yaronta ne.

Domin Jamila Nagudu tana kamanceceniya da danta, ya kamata mutane su sani tana da da, idan kuma suna son ayi mata adalci sai su dauke shi a matsayin kaninta idan ba su san tana da ba.

A cikin wadanda suka kalli wannan bidiyon, akwai wanda yan san cewa yaron nata ne kuma ya rabu wannan bidiyon da sharhi kumar haka: ” wannan yaronta ne, Sai ka duba kafin ka yada labarin cewa wannan yaron nata ne kuma ta haifar shi.

Ga Video nan kama haka..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button