Labaria kannywood

Kalli Wani Hotunan Jaruma Aisha Izzar So Su Dauki Hankula Mutane

Wasu hotuna kenan da faifan bidiyon fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan Aisha Najamu izzar so dasuka dauki hankali matuka.

Gamasu kallon fina finan hausa sunsan wacece Aisha Najamu izzar so kasancewar

yadda take taka rawa acikin shirin izzar so inda wasuma suke kiranta da (Haijya Nafisa).

Shirin izzar so shine shirin daya daukaka jarumar sakamakon irin rawar datake takawa

acikin shirin wanda yana birge wasu a gefe daya kuma baya birge wasu.

Ga Video nan 👇

Source: Arewajoint.com

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button