Labaria kannywood

Kalli Yadda Rayuwar Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Saka Ta A Film

A yau mun samu faifan bidiyon nan Bilkisu Shema wacce daya ce daga cikin manyan

jaruman Kannywood, a cikin faifan bidiyon suna rawa da wata mata da ba mu san ko waye ba.

Idan baku manta ba Bilkisu Shema kafin a saka ta a cikin fim din na daya daga cikin matan masana’antar kannywood da ke da dimbin magoya baya daga kasashen waje

irin su Nijar, Gabon,Afirka ta Kudu, Ghana da sauransu.

Nan take mutane suka daina ganinta a fim din babu wani dalili daga masana’antar

kannywood wanda shine dalilin da ya sa suka daina yin fim da ita.

Ko a bidiyon wakar sun daina saka Bilksu a cikin.

Duk da cewar masoyanta sun koka amma basu ji komai daga wajenta Bilkisu Shema ba kuma ba su ji komai daga masana’antar kannywood bar suka gaji.

Suna komawa inda suka ga Hotunan Bilkisu Shema suna yin tsokaci akan cewa zatayi aure wanda rufin asirinta.

Bayan ‘yan kwanaki, wannan hoton nata na rawa ya fito shafukan sada zumunta.

Shin ya sa wasu ke zaginta, wasu kuma suna tausaya mata domin a tunaninsu daina

daukar fim ne ya sa ta shiga wannan muguwar dabi’a.

Jama’a sun shaida cewa ba shi ne karon farko da kannywood ke lalata rayuka ba ta hanyar hana ‘yan wasan fim yin fim.

Sun ba da misali da Safara’u da ita ma rayuwarta ta lalace saboda kannywood ta daina yin fim ita.

Ga videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button