Labaria kannywood

Kalli Yadda Safara’u Tasha Duka A Wajen Masu Kallo Wasanta A Kaduna

A yau mun tafe da rahoton kan sabon mawakin zamani da ya koma harkar fim a shekarar 2022 sakamakon wasu matsaloli a harkar fim. Ta zama mawakiya cikin kankanin lokaci.

Mawakiyar Safara’u ta dade tana tsara wannan wasan kwaikwayo tare da mai gidanta a masana’antar waka Mr 422 amman a wannan rana wasan bai tafi yadda take ba.

Mun samu wannan rahoto ne tare da wani faifan bidiyon daga wata ‘ Yar Tiktok wacce ba mu san wacce ta yi bidiyon nan da nan bayan faruwar lamarin. Ta kuma yi alkawarin za ta saka wani faifan bidiyon na mawakiyar Safara’u da magoya bayanta suki yi mata.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button