Labarai

Kotu Ta Bada Belin Ameera Sufiyanu Bisa Matsalar Kwakwalwa

Kotu A Abuja Ta Bada Belin Ameera Sufiyanu Matsahiyar Da Ta Yi Karya Cewa An Sace Ta Bisa Matsalar Kwakwalwa.

Ameerah Sufyan ta gurfana a gaban Kotu majistare dake Abuja, a yau Laraba Sai dai

bayan gabatar da tuhuma a kanta alkalin kotun ya bayar da belinta Kasancewar

bincike ya nuna cewa tana da tabin hankali watau lalura a Kwakwalwar ta.

Ameera ta wallafa a shafinta na Twitter cewa wasu Mutane Sunye da kayan yan sanda yi garkuwa da ita da wasu Mutane 16 ciki har da mai ciki a ranar 14 ga watan Yuni.

wanda jama’a da dama sun ta tattaunawa kan wannan batu a shafin Twitter inda suka

yi ta jan hankali jami’an tsaro domin ganin cewar an ceto ta.

A zaman shara’ar da aka yi a yan an bada belin ta bisa ga shaidun da aka gabatar cewa tana da tabin hankali wanda hakan yasa aka bada belin ta bisa matsalar Kwakwalwa.

Ga cikakken bidiyon nan daga Tsakar Gida.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button