Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Tanko, Wanda Ya kashe Hanifa Hukuncin Kisa

Kotu Ta Yanke Wa Tanko, Wanda Ya kashe Hanifa Hukuncin Kisa

Wata Babbar Kotun kano ta yanke wa Abdulmalik Tanko da Hashim Isyaku hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kana su da laifin sace Hanifa Abubakar, dalibar makarantar sa, da kuma kashe ta a farkon shekarar ne.

Haka kuma kotun ta yankewa Fatima Jibrin hukuncin shekara biyu a gidan yari basi samun ta da hannu a laifin ” Inji alkalin kotun.

Mai Shari’a Usman Na’abba, ya kuma yanke wa Abdulmalik karin daurin shekara biyar a gidan yari, shi kuma Hamisu karin daurin shekara uku a kurkuku.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button