Labaria kannywood

Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin Video Sa.

Hankalin jaruman kannywood musamman mata ya tashi matuka bayan kallon bidiyon da Sheikh Dr Bashir yayi na irin abubuwan da

sukeyi sannan yayi magana akan irin musibar da ke faruwa bayan su mutu.

Sheikh Bashir yayi magana akan sakin mata a cikin faifan bidiyon da muka kawa muku. Ya bayyana cewa idan mutum ya saki mace a fim, matarsa ma ta sake.

Wannan wata magana ce da za ta sa maza da mata kannywood su kula sosai kan yadda suke sakin matansu a fim din, ma’ana sun kwashe sama da shekaru uku suna sakin matansu.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka daga Dr. Bashir Aliyu umar

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button