Labaria kannywood

Lilin Baba Da Ummi Rahab Sun Saki Hotunan Sallah

Masha Allah! Kalli Hotunan Sallah Ne Ango Lilin Baba Da Amaryarsa, Ummi Rahab Kenan Yayin Da Su Ke Yin Shagalin Sallarsu Ta Farko A Matsayin Mijin Da Mata.

A Watan Ya Gabata Ne Ummi Rahab Da Angonta Lilin Baba Su kayi Shagalin Bikin Su.

Muna Musu Fatan Alkhairi Da Kuma Zaman Lafiya Cikin Rayuwar Auren Su.

Ga Hotunan Kama Haka….

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button