Labaria kannywood

Maganar Cewa Sarki Ali Nuhu Zaiyi Aure Karyane Ba Gaskiya Bane

Acikin Wannan Makonne Dej Wasu Hotunan Jarumin Masana’antar Shirya Fina-Finan Hausa Na kannywood Wato Sarki Ali Nuhu Sukaita Yawo A Kafofin Sada Zumunta Cewar Zaiyi Aure.

Indan Wannan Labari Dai Ya Bawa Masoyansa Mamaki Sosai Domin

Kasancewar Sama Da Shakara Goma Sha Biyar Sarki Ali Nuhu Yana Tareda Matarsa

Bai Kare Aure Ba Kwatsam Sai A Wannan Lokacin Aketa Yada Wani Hotunan Da Wata Budurwa Wai Zai Aureta.

Sai Dai Bayan Dogon Nazari Da Binciken DamuKayi Mungano Gaskiya Lamarin

Wannan Hotunan Da Mutane Suke Gani Hadasu Akeyi Ba Gaskiya Bane Babu Wata

Maganar Ali Nuhu Za Kara Aure.

Source: ArewaJoint.Com…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button