Labaria kannywood

Malam kabiru Nakwango Yana Nan Bai Mutu Ba ~ Abba El Mustapha

An wayi gari da labarin jita-jitar rasuwar dan wasan Hausa, Malam kabiru Nakwango, wanda kuma tuni wasu makusanta suka musanta labarin, cikin harda abokin sana’arsa, Abba El mustapha, wanda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, cewa yana cikin koshi lafiya.

” Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya Banana.

Yanzu mukayi waya da Malam kabiru Nakwango mu ku gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya. Cewar Abba El mustapha.

Yace saboda haka a dina yada jita-jita.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button