Labaria kannywood

Manyan Jaruman Kannywood da Auren su yay karko wanda har zuwa yanzu Basu Rabu da Mazajen su Ba.

Alhmdlh!!! Jerin wasu Matan Kannywood Kenan da Auren su yayi Karko, Suna daya daga cikin wanda ake yabawa domin sun kwashe Tsawon Shekaru a dakin Mazajen su. Daga Arewapackage TV na rubuto.

Kaman yadda kuka sani mukan kawo muku abubuwan da suka shafi Masana’antar Kannywood, A yau ma muna dauke da wasu jarumai da sukai Aure wanda auren nasu yayi Albarka.

Zaku iya sauraran wannan wasu matan Kannywood Kenan da Auren su yayi Karko.

Ga Video nan 👇 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button