NEWS

Martanin Malam Murtala Sokoto Akan Yan Takarar Shugaban kasa Atiku Da Tinubu

Babban malamin addinni Musulunci a Najeriya malam murtala Sokoto, malamin yayi zafafa martanin akan ‘ yan takarar da suka fito daga tsagi biyu wato dan takarar Shugabancin Najeriya a karkashin inuwar jam’iyar APC da PDP Bola Tinubu da Atiku Abubakar.

A jawabin Malamin cikin rashin tsoro Malamin ya fadi abunda basa son ji ya fada.

Ga Abu dai malamin yace a wannan bidiyon 👇👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button