Labaria kannywood

Masha Allah An Daura Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab

Masha Allah An Daura Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab:  A kace Rana Bata karya sai dai uwar diyyar tayi kunya yanzu muka samu labarin cewa an daurin auren Lilin Baba Da Ummi Rahab.

Kamar Yadda Aka Sanar Daman Za’a Daura Auren Nasu Ne Ranar 18 ga Wannan Watan

da Muke Ciki Kuma Yau shine Ranar 18 ga Wannan Watan.

Yau dai an Daura auren Lilin Baba Da Ummi Rahab kamar yadda yaka mata wannan lamarin Ne Daya Yiwa Al’umma dadi kuma

jama’a suka taya ango da amaryar murna Akan Auren su.

A jaya Sun fara Shagalin bikin “Kamu” wanda shi ne biki na farko da sauran bukukuwan ke kan hanya.

Fatan mu Allah yaba su zama lafiya da kuma kwanciyar hankani.

Ga Videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button