Labarai

Masha Allah Rarara Ya Dauki Nauyin ‘Yayan Marigayi Nura Mustapha Waye

Masha Allah Dauda kahutu Rarara Ya Dauki Nauyin ‘Yayan Marigayi Nura Mustapha Waye

Tabbas Marigayi  Daraktan Nura Mustapha Daye Yasamu Shaida Maikyau Shaida Wanda Duk Wani Musulmi Mumini Zaiso Ya Sameta.

Shima Mawaki Dauda kahuta Rarara Yakai Ta’aziyar Gaisuwar Rasuwar Nura Mustapha Waye Daraktan Shirin Izzar So Zuwa Ga Mahaifiyarsa Da Iyalansa Anan Cikin Garin kano Tareda Rakiyar Wasu Daga Cikin Ma’aikatansa.

Rasuwar Nura Mustapha Waye Ta Matukar Jijjiga Masana’antar Kannywood kasancewar Yadda kowa Ya Shaidi Marigayin Yake Mu’amala Da kowa Lafiya Haka Zalika An Bayyanasa A Matsayin Mutum Mai Nagarta Da Ganin Girman Nagaba Dashi.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button