Labaria kannywood

Masha Allah: Yadda jaruman Safara’u Ta Rera Karatun Al’Qur’ani Maigirma

Fitacciyar jarumar masana’antar shirin fina-finan ne kannywood wato, Safara’u Yusuf wanda ake fi sani da safa, tana rera karatu Al’Qur’ani mai garima wanda ya ba mutane mamaki.

Safara’u kasancewar tana taka rawa acikik shirin “Kwana casa’in” shiri mai dogon zango

wanda ake nunasa a tashar arewa24 duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare.

Saidai tun bayan cireta da akayi daga shirin sakamakon wani faifan bidiyon daya nuna tsaraicinta, aka daina ganinta acikin fina finan hausa.

Inda kwatsam yanzu tadawo a matsayin mawakiya domin kuwa ayanzu Safara’u tayi

wakokin da sunkai guda hudu, saidai mutane sunata sukar jarumar tareda fadin hakan baidaceba.

Ga Video nan 👇 👇👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button