Labaria kannywood

Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska

A wata Hirandan gidan Talabijin na Farin wata tayi da jarumar Tumba Gwaska, an tambayeta akan yadda take da alaka mai karfi tsakaninta da Jarumi Adam A. Zango har wasu suke ganin kamar soyayya ce tsakaninsu, kumar yadda Tashar Tsakar Gida ta rawaito.

Sai dai a bayyaninta, ta tabbatar da cewar babu soyoyya tsakaninsu, uban gidanta ne shi sannan matsayin uba yake a warinta kama shi sai dai inda karfinta ya kare.

Jaruma tace gaskiya magana babu komai tsakanina da Adam Zango, wallahi wallahi babu komai tsakanina da Adam Zango sa mutuncin, yadda na dauki girma na ba Mahaifina na gida, haka  na dauka na ba Adam.

Yayin da aka tabo ma Tumba batun Safara’u wanda tace musu ‘yan wahala, ta ce kowa yayi nagari don kansa.

Ta ce fim ne ya sanya Safara’u yin suna sannan babu yadda za ayi mutane su kalleta idan banda fim din da ya fito da ita.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka 👇👇👇👇👇

Source: LABARUNHAUSA.COM

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button