Labaria kannywood

Minal Na Shan Chari Kan Bin Wakar Ado Gwanja

Jarumar minal Ahmad wace ake fi sani da Nana Izzar So, tana ci gaba da shan Martani

bayan wani bidiyon wakar Ado Gmanja mai suna warr inda ake Zarginta ta kashe masa

aure tazo tana bibiyar sa, Tashar Tsakar Gida ta rawaito.

Wannan ya faron ne bayan tsohuwar matar Gwanja tayi a wani Video na murja ds tayi shagube ga wata da aka tsaammaci minal din ce inda matar Ado Gwanja  daje kasan Videon ta.

Bayyana ita ma suke gamsu cewar ds hannun minal din a mutuwar auren maimunatu ta Ado Gwanja.

Wannan ya samo asali ne daga wani bidiyon da murja Tiktok ta yi wanta tayi shagube aken Gwanja ta yi tsokaci tana zarginta da kashe mata aure.

Daga nan mutane su ka gamsu da cewa akwai hannun minal din a batum mutuwar auren Gwanja.

Ga Video nan 👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button