Uncategorized

Nafisa Abdullahi Tafadi Dalilin Fitarta Daga Film Din Labarina

Fitacciyar jarumar ne shirin fina-finan kannywood wato Nafisa Abdullahi wanda

akafi sanin da ( Sumayya) a cikin shirin labarina ta sakeyi karin haske dangane da

dalilin da yasa bazata saka fitowa cikin shirin ne mai dogon zango LABARINA SERIES ba.

Tayi bayyana hakan ne cikin wani bidiyon ne amsa tambayoyi wanda ta masoyanta dama tambayar.

Idan baku manta ba a wata daya gabata ne Nafisa Abdullahi ta daina fitowa cikin shirin LABARINA series, idan daga baya kuma jarumar ta fito shafukan sada zumunta Inda tayi bayani kan dalilinta na fitowa daga shirin.

Sai dai duk da tayi cikakken bayanin cikin harshen hausa da turanci amma da yawan mutaneĀ  basu Gamsu ba.

Ga Video nan 👇🏻

https://youtu.be/6_DhZerpMds

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button