Labaria kannywood

Rahama Sadau Da Yan Uwanta Suna Shakatawa A Daular Larabawa

Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa, Rahama Sadau Kannenta Fatima Sadau, Aisha Sadau, Da Abba Sadau Da Kuma Mahaifiyarsu A Kasar Daular Larabawa Suna Shakatawa.

Jarumar Itace Ta Wallafa Hotunan Ziyarar Tasu A Shafin Nata Na Instagram Da Facebook.

Ga Wasu Daga Cikin Hotunan Data Wallafa Nan Shafin Nata:

 

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button