Labaria kannywood
Rahama Sadau Tasaki Wallafa Wasu Zafafan Hotunanta A Kasar Cyprus
Fitacciyar Jarumar Ne Shirin Fina-Finan Na kannywood Rahama Sadau Tasaki Wasu zafafan hotunanta A Kasar Cyprus.
Rahama Sadau Tasaki Wasu Zafafan Hotunanta Wanda Suka Samari A Dandalin Sada Zumunta Na Facebook Rikicewa Sabida Tsananin kyan Datayi.
Jarumar Tasaki Zafafan Hotunanta Tareda Faifan Bidiyon Nata Daga kasar Cyprus Inda Take karatu Yareda kannenta.
Ga Wasu Daga Cikin Hotunanta..
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.