NEWS

Ranar Damokradiyya: Shugaban kasa Buhari Zai Yiwa Yan Najeriya Jawabin A ‘ Yau Lahadi

A’ Yau na Shugaban kasa Muhammad Buhari Zai Yiwa Yan Najeriya Jawabin ta musamman misali Karfi 7 na safiyar lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022.

Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar.

Malam Garba ya ce zai yi jawabin bisa murnar ranar Damokradiyya ta shakarar.

Hadimin shugaban kasa kan gidajen rediyon talabijin, Buhari sallau, ya bayyana ciwa misalin karfe 7 na safe shugaban kasa Buhari zai yiwa yan Najeriya Jawabin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button