Labaria kannywood

SANAWA!!! Aminu Saira Ya Sanar Ranar Da Cagiba Da Haska Shirin Labarina Series 5&6

darakta Malam Aminu saira ya bayyana cewar makallata shirin suyi hakuri domin shirin zai dawo a watan 07/2022, dan haka ana bawa masu kallo hakuri kan wannan dadewar da aka dauka ba’a dawo shirin ba.

Idan masu kalla basu mantaba shirin labarina an tsaya a season 4 wato zango na hudu, inda aka shafe kimanin watanni biyar makallata na jiran dawowar shirin.

darakta Malam Aminu saira ya wallafa wane labari ne shafinsa na Instagram.

Ga sanawa kamar haka

“SANAWA! SANAWA! ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAHI 🙏. Mana sanar da Maradonta kallon wannan shirin na # LABARINA series cewar in sha Allah Zamu cigaba da daukan Season 5&6. Muna kuma sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) insha Allah. Muna Baku Hakuri akan dogon jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu Allah yabar Zamunci 👏♥️🌏 @ sairamoviestv #LABARINA 5&6”

Naijasmart.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button