Labarai

Shek Daurawa Ya Goyi Bayan Rahama Sadau Akan Saka Sarkar Kafa

Babban Malamin Addinni Musulunci Dake Zama A Jihar kano Wato, Shek Aminu Daurawa Ya Goyi Bayan Rahama Sadau Akan Saka Sarkar kafa.

Fitacciyar jarumar Rahama Sadau Ta Samu Goyi Bayan A Gurin Babban Malamin Addinni Musulunci Shek Aminu Daurawa.

Wanda Hakan Ya Biyo Bayan Da Ya Hiya Bayan Sarkar Kafa Da Take Salawa.

Wannan Labarin Ba Karama Burge Fitacciyar Jarumar Ne kannywood Rahama Sadau Ba.

Haka Zalika Zataji Dadin Kara Saka Abinta A Kowane Lokacin Take Ao Ba Tare Da Taji Haushin Kalaman Mutane Ba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button