Labaria kannywood

Tallafi Da Aisha Humaira Ta Bawa Wacce Ta Musulunta Ya Ha Cece Kuce

Jaruma a Masana’antar Kannywood Aisha Ahmad Idris wanda ake fi sani Aisha

Humaira ta tallafawa wata kirista data karbi Addinin Musulunci. Tsakar Gida na ruwaito.

Kuma tayi Alkawarin sama mata aikin me tsoka to sai dai Kuma wannan abu datayi ya

jawo cece kuce matuka a kafafen sada zumunta na Zamani ta tiktok.

Hakan yasa wani matashi ya fito yayi godiya wa jarumar Aisha Humaira kuma yayi mata Addu’ar kan cewar itama Allah ya biya mata bukatun ta.

Ga Video nan 👇👇👇👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button