Labaria kannywood
Tirkashi Jaruman Hajiya Daso Ta Bada Goyan Bayan Sa Fati Washa A Madadin Sumayya
Fitacciyar Jarumar Kannywood Hajiya Saratu Gidado Wacce Aka Fi Sani Da Daso Ita Ma Ta Nuna Goyon Bayan Ta.
A Kan Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi Da Fitacciyar Jaruma Fati Washa A Matsayin Sumayya A Cikin Shirin Labarina.
Maganar Gaskiya Muna Ganin Kamar Daga Karshe Jaruma Fati Washa Ce Zata Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi Wacca Aka Fi Sani Da Sumayya A Cikin Shirin Labarina.
Ga Video nan..
Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.