E- News

Tirkashi! Yadda Safara’u Tayi Wasan Sallah A Garin Kaduna

A Yau zamu kawa muku Labarin Yadda Safara’u Tayi Wasan Babbar Sallah A kaduna Da 422, Mawakiyar Tayi Waka Tare Da Abokan Aikinta, Inta Su Cashe Sosai, Kuma Su Birge Masoyansu.

Kullum Dai Anata Ganin Canji Daga Jarumar, Inda Ake Ganin Kamar Abun Nata Ne Rashin

Kunya Da Nuna Rashin Jinta A Fili Yanata Kara Bayyana, Mun Kawo muku Yadda Tayi Wasan Babbar Sallah Nata.

Ga Videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button