Labarai

Toffa Babban Magana: Adam .A. Zango Yayi Magana Akan Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Kunji Abunda Yace

Jarumar kannywood Adam Zango ya baiwo jama’a mamaki sosai da sosai Ganin yadda ya fito yayiwa Ummi rahab da Lillin Baba murna Akan Auren su.

Jarumi Adam A Zango Ya Baiwa Jama’a Mamaki Sosai Domin Jin Abunda Yayiwa Ummi Rahab da Lilin Baba Babu Wanda Yayi

Tuna’nin Zai Tayasu Murna.

Sai Gashi Babu Zato Babu Tsanmani Adam a zango Yayiwa Lilin Baba Tareda Jaruma Ummi Rahab Farin Ciki Akan Auren Su.

Duda Cewar Ummi Rahab Batayi Rabuwar Arziki da Adam A Zango ba Amma Hakan Bai Hana Sa Yataya Su Murna Ba Kuma

Hakan Abu’Ne Mai Kyau Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Cikin Rahoton Mu Akan Maganar da Adam A Zango Yayi Akan Auren Ummi Rahab da Lilin Baba.

Mugode sosai da sosai masoya mu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button