Labarai

Toffa: Rarara Ya Raba Gari Da Buhari Ya Koma Bayan Tinubu

Ko Buhari bai isa ya karyata cewa Tinubu bai taimake shi ya zama shugaban kasa ba.

Amma Buhari bai yiwa Tinubu alkawarin zai bashi takarar shugaban kasa ba, koma ya yi mishi alkawarin, toh mu dai bamu sani ba.

Amman Tinubu ya taimaki Buhari a lokacin da ‘yau Arewa da dama suka kasa taimakon shi, wasu ma suka ci amanar shi, amma da ya hada kai da Tinubu ya rike mishi amana ya taimake shi, har sai da burin shi ya cika.

Nima kaina, ina cikin mutane biyar din fakon da suka taimaki Buhari  ya zama shugaban kasa.

A cewar Dauda kahutu Rarara, a wani sabon faifayin bidiyon inda yake tattaunawa da manema labarai.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai sauki akoda yaushe mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button