Labaria kannywood

Toffa Wata Sabuwa: kalli Wani Videon Jaruma Maryam Yahaya Wanda Ya Dauki Hankalin Jama’a

Fitacciyar yar wasan Hausa maryam yahaya ta sake wallafa wasu zafafan hotunan ta da Bidiyoyinta wanda take nunawa duniya sabon Gashin ta.

Maryam Yahaya tasaki wasu zafafan hotunanta cikin shigar bakaken kaya wanda

suka dauki hankulan samari musamman a dandalin sada zumunta na Facebook inda

sukaita tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan hotuna da bidiyoyi.

Ga Videon nan👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button