NEWS

Toffa Wata Sabuwar: Nazir SarKin Waka Yayi Sabuwar wakar Cin mutuncin Da Bola Ahmad Tinubu

Tirkashi! Naziru Sarkin Waka Yayi Wata Zazzafar Wakar Sa Inda aka Fara Tuna’nin Cin Mutunci Yayiwa Bola Ahmad Tunubu.

Fitaccen Mawakin Kannywood Naziru Sarkin Waka Yayi Wata Zazzafar Wakar Sa Mai Matukar Dadin Gaske Kuma Waka Ce Wadda Tayi Matukar Dadi Sosai da Sosai.

Nazir SarKin Wakan ya wallafa wane Bidiyon ta shafinsa na Instagram.

Sai dai Kuma an Fara Zargin dai Wakar ta Cin Mutunci Ce Bisa ga Dan Siyasar Nan Mai Suna Bola Ahmad Tunubu Wanda Yake A Matsayin Dan Takarar APC Wanda Yake Neman Shugaban Kasar Nigeria.

Ga Bidiyon kama haka daga TopHausa TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button