Labaria kannywood

Ummah Shehu Tayiwa Safara’u kaca Kaca Kuma Ta Tuna Mata Video Tsaraicinta.

Bayan ta dawo harkar waka ne ta bar harkar fim ta rera wata sabuwar waka, inda ta ce bar sana’ar ta mai wahala. Ma’ana ta bar harkar fim.

Ko ku san dalilin da ya sa ta kira harkar fim da wahala shi ne saboda an kore ta daga harkar fim.

Dalilin da ya sa aka kori Safara’u daga harkar fim shi ne, Safara’u tana kan shirin shirya fim da ita wanda ya shahara a Arewacin Najeriya. Wannan ake kira (Kwana casa’in).

A cikin wannan fim da ya dauki tsawon lokaci ana ta yada bidiyon tsiraicin ta a shafukan sada zumunta, sakamakon wannan faifan bidiyon da suka fara cire ta a cikin (Kwana casa’in) daga bisani kuma suka kore ta daga masana’antar fim baki daya.

To koma harkar waka ta ci gaba da zagin masana’antar fim cikin Wakokinta. Babbar masana’antar fina-finan ta fara mayar da martani tare da tuna mata dalilin da yasa aka kore ta daga harkar fim in har ta manta.

Ga Video nan..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button