NEWS

Video: Sabon Iskanci Safara’u A Hotel Ya Fito Yanzu

Safara’u itama tashiga sahun masu rera sabuwar wakar da Ado Gwanja yayi maisuna “Warr” wanda wannan waka ayanzu a dandalin tiktok babu waka mai farin jini kamarta.

Itama Safara’u da abokanta basuyi kasa a guiwa ba inda suma suka shiga sahun masu rera wannan wakar kamar yadda sauran maza da yan mata suke rera a dandalin sada zumunta na tiktok.

wannan abundae yabawa mutane mamaki sosai inda sukaita tofa albarkacin bakinsu duba da ganin salon wakar nata akan shagubai ta keyi hakan yasa mutane sukaita ganin ai kamar habaici takeyi ba haushe dai yace kowa yayi zagi a kasuwa.

Ga Video nan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button