Labaria kannywood

videon Sadiya Kabala Tana Sumbantar Wani Saurayi Ya Jawo Cece kuce

Babban jaruma kannywood Sadiya Kabala mun samu wani hoton bidiyo da ta saka a

dandalin sada zumunta tare da wani matashi yana sumbantarsa, sakin wannan bidiyon ya

yadu a shafukan sada zumunta cikin kankanin lokaci.

Idan kalli videon wannan hoton da ke sama da kyau za ka ga cewa tabbas ita ce ta sumbantar wannan mutumin kuma mutane sun yi mamakin ganin ta na yin wannan mugun hali a bainar jama’a. Dalilin wannan bidiyon shine ta rasa masoya da yawa wasu kuma suna cin zarafinta.

Bamu samu damar kawo muku wannan bidiyon ba sai hoton amma ana samunsa a

YouTube Channel zamu kawo muku shi ku kalla a kasa domin tantance inganci rohoto mu.

Ga videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button