Labaria kannywood

VIDEOS: Inaso Na Zarce Nicki Minaj A Harkar – Safara’u (SAFAFA)

Tsohon jarumar shirin fina-finan ne kwana casa’in wato safara’u Yusuf, wace aken fi sani da safafa a wakar, ta bayyana burin ta nan zama babban mawakiya kama shirin mawakiya nan wato Nicki minaj. Duniyarkannywood ta rawaito.

Hausawa basa san nasu, mana hausawa basa son mawaki da ya fito daga yankin su,sunfi son wanda ba haushe ba, inda ta kara da cewa; mutane yana fara waka za’a fara zaginsa.

Ga Video nan 👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button