NEWS

Videos: Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka Wacce Ya Yiwa Atiku Abubakar – Sai Mun Bata Wata.

Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka Wacce ya Yiwa atiku abubakar kamar yadda a yanzu mutane da yawa Sunyi mamaki wannan wakar da Naziru Sarkin Waka ya yiwa atiku abubakar.

Hakane yasa a yanzu haka yayi masa waka kuma badan koh maiba sai dan ya Zama shugaban kasa a masana’antar kannywood babu wanda yake goyan bayan atiku abubakar sai Naziru Sarkin Waka.

A kwanakin baya kasan cewa Naziru Sarkin Waka babu wanda yake goyan bayan ya Zama shugaban kasa sai muhammadu Buhari amma kuma a yanzu haka yace yabar jam’iyar APC.

Ga Video nan 👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button