Labaria kannywood

Wacce Tayi Rawar Gala Aka Zata Hadiza Gabon CeTa Roki Afuwa

A Kwanakin Baya Wani Bidiyon Ya karade Shafukan Sada Zumunta Na Wata Baiwar Allah Dake Tikar Rawa A Gidan Gala Cikin Wakar kawu Dan Sarki Ta Ingallo Da Wasu tsamanta Hadiza Gabon Ce Inda Aka Dinga Surutu Akai.

Cikin Masu Cece kuce kan Bidiyon Wasu Ganin Ba kimar Hadiza Bane Yin Wannan Rawa Ta Fitsara Wasu kuma Ganin Menene Dan Ance Tayi Rawar Gala Da Film Da Gala Duk Zamu Ce Ta Tadda Muje Mu Wasu ko Na Ganin ko Yan Film Din Ba Kowa Ke Zuwa Gidan Wasa Ba in Ba Sallah Ba Saboda A Junan Su Suna Tsokanar kansu in ka Fiya Zuwa Wasu Gala kamar fim.

Hadiza Gabon Ganin Maganganun Sunyi Yawo Ta Fito Tayi Wani Rubuta A Shafin Ta Ta Barranta Kanta Da Wacce Tayi Rawar Gala Wanda Mun Kawo Muku Labarin A Baya To A Yanzu Dai Jaruman Maryam kk Ta Zakulo Wacce Tayi Wannan Rawa Gidan Gala Ta Bayyana Kanta Da Sunan Ta Hassana Maiduguri kuma Ta Nemi Afuwar  Hadiza Gabon Din.

Ga Videon nan 👇🏻

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button