Labaria kannywood

Wadanda Suka Watsa Min Acid A Fuska Sun Cuceni Hira Da Nura .M. Inuwa A BBC Hausa

Fitaccen Mawakin A Masana’antar kannywood Da kuma kasashen Hausa Nura. M. Inuwa Ya Fada Ya Idan A Watsa Min Shi Asid A Fuska A Ne Hira Da A kayi Dashi A Shirin Ne BBC HAUSA Mai Suna Daga Bakin Mai Ita.

Nura Ya Amsa Tambayoyi Da Dama Kan Rayuwarsa, Musamman Watsa Masa  Asid Da Wasu Mutane Suke Yi  A Baya, Da Yadda Ya Soma Waka Da kuma Nasarori Da Ya Samu A Rayuwarsa.

Mawakin Ya kuma Fada Mana Bakandamiya Cikin Wakokin Masu Dumbin Yawa Da Ya Rara.

Ba Tare Da Bata lokaci Ba Zaku Iya kallon Cikakken Bidiyon Nan…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button