SONGS

WAKAR BEGE: Shehi Tajul’izzi – Annabi Ne Suttura

Sabuwar Wakar Bege/Yabo Ta  Shehi Mai Tajul’izzi – Annabi Ne Suttura 2022 Download Mp3. Sanannen Mawaki Kuma Masoyin Manzon Allah Wato Shehi Abulfatih, Wanda Akafi Sani Da Mai Tajul’izzi. Ya Saki Wakar Da Aka Dade Ana Jira, Ya Saki Wakar Karkashin Kulawar Prince Na Kasheep Amjad Record. Duk Wakokin Shehi Mai Tajul’izzi Wakoki Ne Masu Dadi Da Ma’ana, Sannan Suna Sanyaya Zuciyar Masoya Manzon Allah. Allah Ya Karawa Annabi Daraja. A Turawa Masoya.

 

DOWNLOAD MP3

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button