Al'ajabi

Wata Kotun Ta Kashe Auren Wata Budurwa Saboda Minji Ta Baya Iya Gamsar Da Ita Wajen Saduwa

Yadda Wata Kotu Kasar Saudiyya Dake Garin Jidda, Ta Yanke Hukuncin Saki Ga Wata Budurwa, A Sakamakon Rashin Saduwa Da Ita Da Mijinta Baya Iya Yi.

Kotun Ta Sauwake Wa Matar Ne, A Sakamakon Auren Da Tayi kimanin Shekara Biyu, Amma Har Yanzu Tana Matsayin Budurwa, Saboda Mijin Nata Ya kasa Gusar Mata Da Budurcin Nata. Shafin LH Na Ruwaito.

Lauyan Matar Mai Suna Rubab Al- Maib Ya Shaidawa Kotun Ta Jidda Cewa, Wadansu Dalilai Na Cikin Gidan Na, Suka Sanya Ta Nemi A Raba Auren su.

Kotun Ta Sauwake Wa Matar 

A Nata Hukuncin, Kotun Ta Sallami Matar Saboda Gabatar Da Hujjoji Wadanda Suka

Tabbatar Da kamawar Minji Wajen Kusantar Matar Tasa Domin Sabuwar Auren.

A Jawabin Sa Yayin Yanke Hukuncin, Alkalin Yace, Shi Aure A Musulunci Ana Yin Sa Ne,

Domin Samar Da Farin Ciki Ga Juna, Da kuma Samar Da ‘Yaya.

Matsayin Saduwa A Rayuwar Auren 

A Wani Jawabin, Alkalin Ya Kara Da cewa, Saduwa Tana Daga Cikin Ginshikan

Abubuwan Auren, Sabo Da Haka Idan Har Za’a Sami Namiji Da Bazai Iya Gamsar Da

Matar Sa Ta Fuska Saduwa Ba To Wajibi Ne

A Raba Su, Bayan An Bashi Damar Naman Magani Kuma Ya Gaza Samu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button