Labarai

Wata kyakkyawar Matashiyar Amarya Ta Gane Cewa Angonta Gurgu Ne Bayan Aurensu, Ashe Da Kafafun ‘Acuci Mata’ Ya Dinga Zuwa Fira

Wata Kyakkyawar Matashiyar Amarya Ta Gane Cewa Angonta Gurgu Ne Bayan Aurensu, Ashe Da Ƙafafun ‘Acuci Mata’ Ya Dinga Zuwa Fira

Amarya Bora da mijinta mai suna Joda sun ɗauki tsawon lokaci suna soyayya amma bai taɓa sanar da ita ƙafafun roba ba ne da shi don gudun kada ta fasa aurensa. Jiridan Idon Mikiya ta rubuto.

Hakan ya samo asali ne saboda yadda mata ke rabuwa da shi da zaran sun fahimci naƙasar da ke tattare da shi.

Koda ta sani bayan aurensu bata watsar da mijin nata ba inda ta rungume shi hannu bibbiyu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button