Labaria kannywood

Wata Sabuwar: Munsura Isah Ta Tano Wani Sirri Akan Sani Danja

haba mansura isa wannan ai ba girman ki bane bai kuma dace ba irin wannan rawa haka saikace ba matar aureba gaskiya dai baikamata ba.

Mansura Isah Da Sani Danja Sunsha Soyayya Sosai Da Har Takaisu Ga Aure, Suna Daya Daga Cikin Wadanda Aurensu Yayi Karko Sosai Domin Sun Kwashe Shekaru, Kuma Allah Ya Albarkace Su Da Yara.

Bayan Rabuwar Auren Nasu Ne Kuma Wasu Sirrika Ke Fitowa, A Inda Zakuji Ita Mansura Tana Yawan Yabon Mijin Nata, Shima Haka Zalika Sani Danja Yana Yawan Yabon Tsohuwar Matar Tashi. Yanzun Haka Mansuran Ta Bayyana Wani Sirri Wanda Ba Kowa Yasashi Ba.

Ga Video nan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button