Labarai

Yadda An Kama Matar Aure Dumu Dumu Tana Lalata Da Gardi Bayan Sati Biyu Da Akayi Ana Neman Ta

A yau mun kawo muku labarin wata matar aure da ta yi batan dabo har tsawon sati biyu ba tare da an gano ta ba. Na take aka kama ta tana barci da wani mutum. Daga baya aka gano cewa matar ba ta bace ba, tana cikin hayyacinta. Sun yi shirin zuwa inda mutumin ya kwana da ita.

Bayan kama matar, an yanke mata hukuncin daukar mijinta a kafadarta kuma ta zagaya kauyen tare da shi. A wani labarin kuma, an tilasta wa wata mata dauke da mijinta bin titunan kauyensu.

Lamarin ya faru ne a kasar Indiya, wani kauye mai suna (Borpadaw) .

Ga Video nan..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button