Labarai

Yadda Asiri Wani Tsohon Ya Tonu Da Yake Lalata Da Matan Aure Akan Zai Basu Maganin Mallakar Miji

A Yau mun samu rahoton wani dattijo yana yaudarar mata da sunan ba su sirrin mallakar miji. Ya kasance yana kwana da su, a kwanakin nan asirinsa ya tonu.

Mun samun wannan bayani daga DCP Abdullahi Kiyawa, jami’in hulda da jama’a na

rundunar ‘yan sandan jihar kano, wanda shi ma ya ce an kama shi ne saboda wata

yarinya da ta nemi taimakonsa. Ya kwana da ita daga baya yarinyar ta bayyana abin da ya yi mata.

Bayan samun wannan bayanin ba su yi kasa a guiwa ba sun kai wannan yarinya domin nuna musu kauyen da yake zaune da kuma gidansa. Sun yi nasarar kama shi har ma su yi masa faifan bidiyon suna neman ya bayyana wa kansa wannan mugunyar laifin da ya aikata.

Bamu samu damar kawo bidiyon ba….

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button