Labarai

Yadda Asiri Wani Tsohon Ya Tonu Da Yake Lalata Da Yar, Shakara 14

A yau mun da rohoto kan wani dattijo yana kwana da jikarsa mai shekaru 14 a duniya. Kusan shekara 1 zuwa 2 kenan da samun wannan rahoto saboda rashin shedar da bamu yi magana akai ba.

Bayan tsawon lokaci a kwanakin nan muna da kwararan hujjoji da ke nuna cewa ‘yan sanda sun yi nasarar cafke wannan mutumi da ke kwana da jikansa dan shekara 14. A cikin wannan bidiyo sun yi masa tambayoyi bai amsa musu ba bai yi musu ba.

Ya amsa laifinsa na Kwana da jikansa na tsawon lokaci kuma ya hana ta farawa kawo.

Mun kawo muku wannan bidiyon idan kuka duba za ku ji yadda aka tuhumi shi tun daga

farko har karshe kuma ya amsa laifinsa saboda ‘ yan sanda ba wasa ba ne.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button