Labaria kannywood

Yadda Bayyanar Wani Video Fatima Ali Nuhu Ya Rikita Mahaifinta

A Yau Mun Samu Wasu Hotunan Hiyar Fitaccen Jarumin kannywood Ali Nuhu. Wadannan Hotunan Sun Yi Muni Matuka Da Dama Mutane Suna Zagin Ali Nuhu Da Diyar Sa.

Maganar Gaskiya Ita ce, Wadannan Hotunan Da  Bidiyon Da ke Yawo Ba Gaskiya Ba Ne, Wasu Wawaye Ne Suka Gyara Su A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok.

Fuskarta suka D’auka Suka D’aura Akan Wadannan Hotunan Ka Daina Zagin Mahaifinta.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka ….

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button