Labaria kannywood

Yadda Jaruman Jamila Nagudu Ta Fashe Dakuka Bayan Ganin Videon Rasuwarta Kai Jama’a

A yau mun tafe da rahoton babbar jarumar kannywood Jamila Nagudu tana kuka idonta

bayan ta gaji da ganin duk shekara ana yada jita-jita cewa ta mutu kuma bata san me take

yiwa mutane ba, duk shekara sai a ce ta mutu.

Idan ka kalli hoton da muka kawo maka a sama, za ka ga hoton Jamila Nagudu da aka baza hoton gawa a matsayin ta rasu.

Bayan ta kasance tana ganin hotonta da gawa ta kuma nuna Damuwarta da son sanin

abin da ta yi wa wadanda suka yada ta ta mutu.

Don haka ne ma wannan babbar jarumar ta kannywood ta yi kuka, ta kuma bukaci ‘yan jaridan da suke mutu, su daina yi, kuskure ne ko kuma su fada mata abin da ta yi musu.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button